Wa'adi kalma ce da take nuna lokacin abu yayi. A turance ana kiran wannan kalmar da deadline.

Misali

gyarawa
  1. wa'adin mai gidan yayi
  2. wa'adin saukan mai bada umarni a ma'aikatan yayi.
  3. Ana jiran waa dinsa yayi