Bayani

gyarawa

Waina Abincin hausawa, anayin ta da shinkafa, masara ko Gero, kuma ana kiranta da Masa.

Misalai

gyarawa
  • Bala yayi karin kumallo da waina
  • Amarya na soya waina akan tanda
  • waina sai Bauchi