Walwala
Walwala Walwala (help·info) ana yin anfani da wannan kalmar domin nuna yanayin yanda mutum yake ji ajikinsa [1]
Misalai
gyarawa- Tana cikin walwala yau.
- Ba zan tambayi Baba yanzu ba aaboda baya cikin walwala.
Fassara
gyarawa- Turanci: Mood
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,175