Wuka
Hausa
gyarawaWukaWuqa (help·info) Wani ɗan karfe ne mai kaifi da ake amfani dashi wajen yanke-yanke a gida. [1]
Misalai
gyarawa- Wuka ta yankeni ina yanka tumatur.
- Mahauci ya wasa wuka don yanka.
Karin Magana
gyarawa- Ciki da gaskiya wuka Bata huda shi.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168