Wutsiya About this soundWutsiya  na nufin bindi ko jela a wata hausar.[1]

Wutsiyar kunama

Misalai gyarawa

  • Karen Audu yanada dogon wutsiya

Karin Magana gyarawa

  • Tauraruwa Mai wutsiya,ganinki ba alheri bane

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,184