Wuya
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman wauya ya samo asali ne daga kalman hausa wahala
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaWuya Wuya (help·info) na nufin abu mai wahala ko tauri. Abu mara sauki.[1]
Kishiya
gyarawa- sauki
Fassara
gyarawa- Turanci (English): hard, difficult
- Faransanci (French): dur
- Larabci (Arabic): saeb - صعب
Manazarta
gyarawaWuya ma'anar wannan Kalmar shine daga kafada na jikin mutun zuwa sama
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 130. ISBN 9789781601157.