Wuyan Riga dai ta kasance wata Kalmace da take nufin "collar" a turance amma kuma a hausance hakan na nufin "wuyan riga"[1]

Zanen wuyar Riga

Misali gyarawa

  • Kai nika rike ma wuyan riga
  • Gaskiya wuyan rigan nan yamin yawa sai an rage min
  • Wuyan rigar ado ta yage.

Manazarta gyarawa