YakiAbout this soundYaaki  Fada a tsakanin al'uma biyu ko fiye da haka.[1]

Misalai

gyarawa
  • Kasar America zata yaki kasar Iran akan kera makamin nuclear.
  • An kashe Hitler a yakin duniya na biyu.

Karin Magana

gyarawa
  • Ana ga yaki kana ga kura.
  • Yaki noman sarki.
  • Yaƙi dan zamba ne.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: War

Manazarta

gyarawa

Yaki abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine kamar bada wani umarni ko bada shawara mutun bai biba

Misali

gyarawa
  • Zaharaddini an bashi shawara yaki bi
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 206