Yagagge
Yagagge Yana nufin kaya wanda ya rabe dayawa ta hanyan amfani da abu mai kaifi.[1]
- Suna jam'i. Yagaggu
Misalai
gyarawa- Yaro yasanya yagaggen riga
- Reza tasa wando na ya zama yagagge
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,193