Bayanau

gyarawa

Yanzu  Yanzu  yanzu, lokaci, ɗan ƙanƙanen lokaci da ake ciki. [1]

Misalai

gyarawa
  • Yanzu ya iso.
  • Zata shigo yanzu.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Moment

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174