Yumbu
Hausa
gyarawaYumɓu Samfuri:errorSamfuri:Category handler Jiƙaƙƙiyar ƙasa mai ɗanko da ake amfani da ita wajen haɗa kasko da kuma bulo na gaini. [1]
Misalai
gyarawa- Gidan yumɓu.
- Birkila ya ƙwaɓa yumɓu.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,43