Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

zaɓe nanufin salon fitar da wanda zai ja goranci ko shugabanci.

Misali gyarawa

  • Anyi Zaɓe a Legas
  • Naga yarinyar ta zaɓi tsohon shugaban kasa

Fassara gyarawa

  • Turanci: Election
  • Larabci: الإختيار