Zabo a tsaye

Zabo  Zabo  Wani irin halitta ne daga cikin jinsin tsuntsayen gida.[1]

Suna jam'i. Zabi

Misalai

gyarawa
  • Lado ya fara kiwon zabi

Karin Magana

gyarawa
  • Angulu dakan zabi
  • Zanen zabuwa

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,77