Zaburarwa dai ta kasance wata kalmace da akafi amfani da ita akan dabbobi musamman wadanda ake hawa kamar irin su doki, jaki, raƙumi etc[1]

Misali

gyarawa
  • Wan nan dokin sai kace an zaburar dashi
  • Kaddai ka zaburar dashi dan baza ka iya sarrafa shi na

Manazarta

gyarawa