Zahiri About this soundZahiri  shine abunda yake karara abunda ake iya gani karara Wanda ba a boye yake ba [1]

Misalai

gyarawa
  • Malan yayi bayani akan ilimin Zahiri Dana badini
  • Zahiri Ana mutuwa ba a dawowa

Manazarta

gyarawa