Zamba Zamba  Halin yaudara, musamman ga wanda aka amincemawa.

Misalai

gyarawa
  • Hukumar yan sanda takama yan zamba
  • Anyi hukunci mai tsanani ga yan zamba

Karin Magana

gyarawa
  • Zamba cikin aminci