Hausa gyarawa

bayani gyarawa

zara shine halin/ɗabi'ar son ɗaukan/amfani da kayan wani alhalin ga maka.

Kalmomi masu alaƙa gyarawa

Misali gyarawa

  • zara bayada kyau ko kaɗan.
  • Gaskiya wannan ta cika zara.