Zare
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaZare Zare (help·info) Wani nau'in abu ne wanda madinka ke amfani da shi wajen haɗa kaya, kuma zare ya kasu kashi kashi, akwai zaren lilo, akwai zaren kaba, san nan sai wanda masu dinki suke amfani da shi.[1][2]
Misalai
gyarawa- Zarin dinkina ya kare
Karin Magana
gyarawa- Allura da zare bata ɓata
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.151. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,151