Zarge dai ta kasance wata nau'i ne da mahauta keyi wajen ɗaure dabban da zai gudu ko ma ace ya gudu toh abin da ake yi kenan wajen kamashi kuma da Igiya ake amfani wajen yin hakan[1]

Misali

gyarawa
  • Ahmad ɗauki Igiyar can ka zarge wancen shanun domin karya gudu

Manazarta

gyarawa