Bayani

gyarawa

zariya Zariyan wando  Babban birni Zazzau daular gargajiya ce da ke da hedikwata a cikin garin Zariya a Jihar Kaduna. Najeriya.

Misali

gyarawa
  • Zamu je zariya biki
  • A zariya nake karatu

Nasaba

gyarawa

Akan kira ɗan garin da Bazazzage

  • Adam bazazzage ne

Misali

gyarawa

Zaraya masarautace a cikin jahar Kaduna