Zigazigi
hausa
gyarawaBayani
gyarawaZigaZigi wani abune da makera suke amfani dashi domin hura wuta.[1][2]
- Suna jam'i. Zigazigai
Misalai
gyarawa- Wutan makeri yaƙi kamawa saboda bashida zigazigi
- Wuta naci saboda zigazigi yanabada iska sosai
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.216. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,216