Zobe
Zobe Zobe (help·info) Wani ƙaramun ƙarfe ne yana da rawul ana anfani dashi wajan kwalliya da ake sanyawa a danyatsa. [1]
- Suna
jam'i.Zobuna
Misalai
gyarawa- Na sayi zoben azurfa.
- Mata nasa zobe a kafa.
A wasu harsunan
gyarawaEnglish: ring
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,150