Zogala wani ganye ne daga nau'in yayan itatu Wanda ake amfani da shi a abinci ko domin magani.[1][2]

Misali

gyarawa
  • Zogala yana ƙara jini.
  • Dambun zogala akwai daɗi.

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.98. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,98