Zuci-zuci
Hausa
gyarawaZuci-zuci Zuci-zuci (help·info) shine mutum yasa wani abu a ranshi da yake so yayi ko tunani.[1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Ina zuci-zuci na fada ma abokina biki amma na manta
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,141
- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?search=zuci-zuci&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1
- ↑ https://www.linguashop.com/hausa-dictionary