adalci
Adalci yana nufin Ajiye kwarya a gurbinta ko saka Abu a muhallinsa.[1]
Misali
gyarawa- Alƙali ya yankewa wani mutum Hukuncin Kisa Saboda ya kashe wani.
- Malam Isah a adalci nawa yakamata in biya kuɗin aikin nan.
Fassara
gyarawa- Turanci:Justice
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.