Bayani

gyarawa

Afrilu Afrilu dayane daga cikin jerin sunayen watannin, kuma shine wata na hudu.

Misali

gyarawa
  • Fati sai watan Afrilu zata zo.
  • Bikin Musa a watan Afrilu ne.

fassara

  • Turanci: April
  • Larabci: أبريل