Aljihu waje ne da ake aje abubuwa musamman kuɗi a jikin riga da kuma wanda.
Larabci: جَيْب (jayb)[1]
aljīhū (n., j. aljīhuna)[2]
- Malami ya karɓa ya zuba a aljihunsa
- ↑ Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 11.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 6.