Asalin Kalma

gyarawa

Kalman almajiri Almajiri  Ta samo asali ne daga harshen Larabci (almuhajir).

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Kalmar almajiri na nufin mai neman ilimi,ko mai neman sani.to amman yanzun ana amfani da ita ga mai karamin karfi dake neman taimako ko kuma agaji.

Misali

gyarawa
  • Almajiri yana bara
  • Almajiri yaje makaranta karatu

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): beggar[1]
  • Larabci (Arabic): shahadhun - شحاذ[2]
  • Faransanci (French): gueux (m), gueuse (f)[3]

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
  2. BEGGAR - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 3 January 2022.
  3. Translate beggar from English to French". www.interglot.com. Retrieved 3 January 2022.