almakashi
Hausa
gyarawaAlmakashi wani ƙarfe ne da ake yanka kayayaki da shi
Asali
gyarawaLarabci: مِقَصّ (miqaṣṣ)
Suna
gyarawaalmakashi (n., j. almakashai)
Fassara
gyarawa- Faransanci: ciseaux
- Harshen Portugal: tesoura
- Inyamuranci: mma-mkpa
- Ispaniyanci: tijera
- Larabci: مِقَصّ (miqaṣṣ)
- Turanci: scissors[1]
Manazarta
gyarawa- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello U, 1993. 25.