Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

annoba itace saukakkiyar bala'l wanda Allah ya saukar wa bayinsa domin ya ƙara gwada imaninsu.

Misali gyarawa

  • Musa ya kamu da annobar amai da gudawa.
  • Annoba ta afkawa Musa me rini.

fassara