Hausa gyarawa

Suna gyarawa

ArneTilo: kalma ce da hausawa suke anfani da ita da lakabi ga wanda baya bautan ubangiji gaba daya (wanda baida addini), sai sukira shi da arne.

jam'i gyarawa

Arna.

fassara gyarawa

  1. Turanci: Pagan.
  2. Larabci: Al wathni.

manazarta gyarawa

[1]

  1. /Hausa dictionary koyon turanci ko larabci cikin wata biyu, wallafawa:Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3