Asibiti guri ne da ake kwantar da marasa lafiya domin neman magani ta hanyar kula da mara lafiya tare da shan magani karkashin kulawar likita

Misali

gyarawa
  • Zamuje asibiti gaida mara lafiya
  • Likitocin asibitin kwararru ne

Turanci: hospital

asibiti ‎(n., j. asibitōcī)

Fassara

gyarawa

Manazarta

gyarawa
  1. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 272.
  2. Dole, Jibir Audu Janga, da Umaru Mamu Goge, Isa Adamu Gashinge. Ngamo-English-Hausa dictionary. 2nd ed. Oakland: University of California Press, 2014. 43.
  3. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 39.
  4. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa classified word list. London: Centre for African Language Learning, 1987. 112.