azurfa
Hausa
gyarawaAzurfa Azurfa (help·info) abun ado ce kuma abu ce mai matuƙar tarihi da mahimmanci sannan gami da daraja wajen farashi
Suna
gyarawaazurfā (t.)
Fassara
gyarawa- Faransanci: argent
- Harshen Portugal: prata
- Ispaniyanci: plata
- Larabci: فِضَّة (fiḍḍa)
- Turanci: silver[1][2]