bayani

gyarawa

bado Bado  Tsiro ne wanda yake fita kan ruwa kamar kainuwa amma shi yana 'ya'ya kamar gero.

Misali

gyarawa
* Yaro ya tsinko Bado.
* Tsiron Bado yana kama da na kainuwa.