Baiko dai wata kalma ce da hausawa ke amfani da ita wajen nuna an bada yarinya, wato budurwa domin yimata aure.


Baiko yana nuna cewa budurwa da akayi magana akan ta har ta kai da magabata suka tattauna akan matsaya daya wacce an amince da batun auren ta.

Misalai

gyarawa
  • Anyi baikon Binta.
  • Budurwan akwai baiko akanta.

Manazarta

gyarawa