Banki Guri ne da ake hada-hada ta kudi, musamman aje su dama cire su. Bakin dai ya kasance wajen mu'amullar kuɗi a koda yaushe.

Turanci: bank

bankī ‎(s.n., jm. bankuna)

  • 5 Disamba 2015, "An tuhumi Firaministan Malaysia da cin hanci", BBC Hausa:
Mujallar ta rawaito cewa an tura fiye da dala miliyan ɗari shida cikin asusun ajiyar banki na Firaministan.

Fassara

gyarawa

Bolanci

gyarawa

bankì[4]

Manazarta

gyarawa
  1. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 15.
  2. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 78.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 17.
  4. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. #.