barkono
Barkono Barkono (help·info) Wani sinadarin kayan lambune da ake yin yaji dashi.[1] [2] Akan yi amfani da barkono awurin cin abinci domin dan dano mai dadi, domin abinci yayi yaji
Misalai
gyarawa- Zan shanya barkono nan a rana anjima in daka yaji dashi na ci abinci
- Danyen barkono baya dakuwa
Karin Magana
gyarawa- Buhun barkono kafi ƙarfin mai shika.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,126
- ↑ https://hausadictionary.com/barkono