Bayan kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna faruwar wani abu daga baya.


Turanci

gyarawa

After

Misali

gyarawa
  • Yau akwai wasan kwallo bayan an tashi daga makaranta.