bayani

gyarawa

biyu itace adadin ƙirga bayan ɗaya.

Misali

gyarawa
  • ado ya hau sikafur biyu kenan.
  • Yau satina biyu anan.

fassara

  • Larabci:٢ اثنان
  • turanci:(2) two