buhu
Hausa gyarawa
Buhu wani abu ne da ake sa kayan abinci. Ana sanya kaya ko kuma wani abu wanda zai iya shiga ciki. Manoma sunfi amfani dashi wajen zuba hatsi a cikin sa a dinke.