buje shine tufafin da mata suke amfani dashi wurin rufe tsiraicinsu daga ƙugu zuwa ƙasa.

Misali

gyarawa
  • Gofal tasaka ƙaramin Nijeriya.

fassara

Turanci: skirt
Larabci: تنورة