Assalin

gyarawa
 [Kalmar],bulewa

Bayani

gyarawa

Bula abinda ake nufi da wannan Kalmar shine duk wani abu da huje

Misali

gyarawa
  • Tukunya ta bule a kasa

Bula ita wannan Kalmar shine kala wadda ake karawa don Karin hasken abu

Misali

gyarawa
  • Zaharaddini ya yiwa farar shadda bula