Hausa gyarawa

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman charta ta samo asali ne daga kalman turanci charter.

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

charter kalmar turanci ne dake nufin takardan sharudda dake bada da iko. misalin takarda daga majilisar gari ko wani kamfani.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): charter
  • Larabci (Arabic): almithaq - الميثاق
  • Faransanci (French): charte

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.