Chokali wani abune da yakeda mahimmanci wurin cin abinci. Chokali wani abu ne me hannu da ake ɗiban abinci ko cin abinci da shi.

Misali

gyarawa

1. Ina cin abinci da chokali