Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

cindo Cindo 

  1. Yana nufin yatsa wanda yake fitowa ƙari akan yatsun mutan.
  1. Sunan laƙabi akan mutan wanda yake da yatsu fiye da biyar a hannun sa.

Misali gyarawa

  • Fati tanada cindo.
  • Ancire cindon jarijin
  • Cindo kizo Inna na kira.