Hausa gyarawa

bayani gyarawa

cire aiki ne wanda yake nuna umurni dakuma tsatso, ana amfani dashi wurin kauda ku gusarda abu kwatakwata.

Misali gyarawa

  • Babban sakataren majalisar koli yayi wasiyyar cire yaron daga cikin gidan
  • Ya cire tsammani