dakyarkyari
Dakyarkyari: wata ganga ce da akeyi da icen kirya ko waninsa a rinka kada ta da gula ana sannan akan iya rataya ta a kafada. Hausawa kan yi amfani da dakyarkyari wajen noma musamman noman gayya. REFERENCES <ref>Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria].