Dalbejiya:Suna Bishiya ce wacce take da rassa masu tarin yawa, sannan tana da ɗaci tun daga ganyen ta har saiwar ta.

Amfanuwar ta

gyarawa

Ita dai dalbejiya akanyi amfani da ita wurin maganin zazzaɓi ko shawara. Mai jego takan yi amfani da ganyen wajan wanka. Tana kuma maganin ciwon sanyi ga mata.