dankarbi
Dankar’bi ko Kanzagi: wata ‘yar karamar gangace da hausawa ke yi daga icen kirya. sifar dankarbi/kanzagi yayi kama da na kalangu sai dai shi karami ne. Kidan kanzagi/dankarbi na tare da kidan kalangu.REFERENCES <ref>Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria].