Darakta

(an turo daga darekta)

darakta shugaban wata ma'aikata ko hukuma

Misali

gyarawa
  • Aminu saira shi ne darakta na film ɗin labarina

Turanci: director

darektā ‎(s.n., jm. darektōcī)

Fassara

gyarawa

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, A Neil. Hausa Lexical Expansion Since 1930: Material Supplementary to That Contained in Bargery's Dictionary, Including Words Borrowed from English, Arabic, French, and Yoruba. Madison, Wis.: University of Wisconsin, African Studies Program, 1985. 7.